Yadda Dakarun Sojojin Nigeria Sukayi Nasarar Hallaka Yan Ta’adda A Dajin Sambisa – Hausaplay
hausaplay.com/?p=5741

Yanzu yanzu jami’an tsaron nigeria sunyi nasarar samun damar tarwatsa sansanin yan kungiyar boko – haram sakamakon wani tarko da suka danawa yan kungiyar dake makwabtaka da kasar mu, nigeria.
Yan Boko Haram Na Cigaba Da Shan Luguden Wuta Daga Jiragen Sojojin Saman Kasashen Mali Da Burkina Faso Bayan Sunyi Gudun Ceton Rai Daga Nijeriya yayin da a kasar nigeria din ma basu samu damar samun wurin fakewa ba.
Tuni dai suma rundunar jami’an tsaron sojojin nigeria suma suka fatattaki ‘yan kungiyar ta boko – haram din da suka tsallako da kasashen dake makwabtaka dasu kamar irin su Cameron, Libya, Chadi, da sauran kasashen da suka fake domin tseratar da rayuwar su.
Jami’an tsaron na rundunar sojojin nigeria batun yanzu da yawa suke neman wasu daga cikin wadannan mutanan da suka tsere tun shekarun baya har yanzu ana neman wasu daga cikin mutanan kungiyar allah ya kara tona musu asiri tare da magoya bayan su ameen.
Domin samun ingantattun labaran duniya kowace rana da kowani lokaci kuci gaba da kasancewa da shafin Hausaplay.com domin samun labaran gida dama sauran kasashen da suke makwabtaka da wasu sauran kasashen dake kusa damu mungode masoyan mu.