Kannywood
Trending

Murja Ibrahim Kunya Yar Tictok Tana Neman Mijin Aure Ruwa A Jallo Zata Bada Sadaki Kyauta – Hausaplay

hausaplay.com/?p=6147

Add

Yadda shahararriyar yar Tictok, take neman mijin aure ruwa a jallo wacce akafi sani da suna murja ibrahim kunya, yar asalin jihar kano dake arewacin nigeria mazauniyar unguwar hotoro dake jihar kano state.

Cikin wani faifen videon, da jaruma murja ibrahim kunya ta saki ta wanda ya karade shafukan sada zumunta na Tictok, Instagram, Facebook, da sauran su murja tace tana neman mijin aure ruwa a jallo saboda tana da komai da namiji zai bukata agareta idan kuma bata samu ba to za’a iya samun matsala cewar murja kunya.

Saidai wasu kuma suna kallon maganar da murja tayi ba gaskiya bane domin kuwa kwanan baya bayan ta fito daga gidan yari wani matashi dan asalin jihar zamfara dake arewacin nigeria ya nuna sha’awar neman auren budurwar murja inda taki amince da soyayyar matashin har takai gaya hakura da ita amma yanzu ta wallafa cewa da gaske take.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button