Ina Kalubalantar Nasarar Da Aishatu Binani Ta Samu Cewar Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri – Hausaplay
Gwamnan jihar adamwa yayi wani takaitaccen bayani a gidan gwamnatin jihar bayan kammala zaben da aka gudanar a ranar asabar data gabata a jihar ta adamawa.

Fintiri ya bayyana jin dadin da yayi akan wannan abinda ya biyo baya duba da yadda aka tashi bayyana zaben cewa bashi yayi nasarar samun mulkin gwamnan ba a karo na biyu yana ganin tamkar anyi masa magudi ne a zaben da aka gudanar din.
Yayin da gwamna fintiri na jihar adamawa yake bayyana rashin goyon bayan samun nasarar da senator aishatu binani tayi yar takarar gwamnan jihar adamawa karkashin jam’iyyar (APC) yayi wani takaitaccen bayani akan zaben da aka gudanar din a jihar inda yake bayyana cewa.
Ina Mai Yabawa Hukumar INEC Ta Kasa Bisa Yadda Ta Soke Nasarar Zaben Gwamnan Adamawa Da Akace Binani Tayi Cewar Gwamna Fintiri yayi matukar nuna jin dadin shi, akan yadda hukumar inec din ta dakar da bayyana sakamakon zaben jihar.
Domin kasancewa da samun ingantattun labaran duniya kowace rana kuci gaba da kasancewa da shafin mu Hausaplay.com domin samun kowani irin labari dake faruwa a gida nigeria dama sauran kasashe baki daya mungode masoyan mu.