Uncategorized
Bani da wani burin da ya wuce na auri yariman Saudiyya – Fareeda Tofa
Add
Shahararriyar Matashiyar yar siyasar nan, Fareeda Tofa ta bayyana cewa bata da wani burin da ya wuce ta auri yariman Saudiyya Muhammad bin Salman.
Babban Burina A Rayuwata Na Auri Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya, Muhammad Bin Salman, Cewar Matashiyar Yar Siyasa, Fareeda Tofa
