Hausa Series Film

VIDEO : KE DUNIYA SEASON 2 EPISODES 16 WITH ENGLISH SUBTITLES

KE DUNIYA SEASON 2 EPISODES 16 WITH ENGLISH SUBTITLES (OFFICIAL VIDEO) 2023

KE DUNIYA TV yasaki Series Film din nan nasa mai suna “KE DUNIYA” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Film ne wanda yazo da chakwakiya sosai da salo wanda baku taba gani ba kudai kuje ku kalla basai na baku labari ba Mungode.

Watch Now

Kasance da HausaPlay.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button